
📘 Shams al-Ma’arif al-Kubra
Na Ahmad ibn 'Ali al-Buni
Shamsul Ma’arif al-Kubra yana daga cikin fitattun littattafai na ilimin asraru, ruhaniya, lambobin sirri, da ruƙiyya. Marubucinsa shi ne Malam Ahmad al-Buni wanda ya rayu a ƙarni na 13 (miladiyya). Wannan littafi yana bayani akan yadda ake amfani da sunayen Allah (asma'ul husna), haruffa, da lamba domin warware matsaloli, kariya daga sharri, da mallakar ilimin ruhaniya.
Littafin ya ƙunshi abubuwan da suka shafi bakar mallaka, mallakar jinnu, ilimin ramli, sirrin du’a’u, da tasirin karatun lambobi akan duniya da rayuwa.
💵 Farashi: ₦3000
Bayan ka biya, zaka samu shafin saukar da littafin kai tsaye (download page).
📚 Me zaka samu a cikin littafin?
- Asrarun lambobi da sunayen Allah
- Sirrin bakar mallaka da amfaninsa
- Ilimin ramli da magance matsaloli
- Rukiyya da addu’o’in tsaro da kariya
© MALAM MAI ASRARU – asrarumasuizini.blogspot.com
Comments
Post a Comment