Posts

Image
  📘 Shams al-Ma’arif al-Kubra Na Ahmad ibn 'Ali al-Buni Shamsul Ma’arif al-Kubra yana daga cikin fitattun littattafai na ilimin asraru, ruhaniya, lambobin sirri, da ruÆ™iyya . Marubucinsa shi ne Malam Ahmad al-Buni wanda ya rayu a Æ™arni na 13 (miladiyya). Wannan littafi yana bayani akan yadda ake amfani da sunayen Allah (asma'ul husna), haruffa, da lamba domin warware matsaloli, kariya daga sharri, da mallakar ilimin ruhaniya. Littafin ya Æ™unshi abubuwan da suka shafi bakar mallaka, mallakar jinnu, ilimin ramli, sirrin du’a’u, da tasirin karatun lambobi akan duniya da rayuwa. 💵 Farashi: ₦3000 Saya Littafi Yanzu – ₦3000 Bayan ka biya, zaka samu shafin saukar da littafin kai tsaye (download page). 📚 Me zaka samu a cikin littafin? Asrarun lambobi da sunayen Allah Sirrin bakar mallaka da amfaninsa Ilimin ramli da magance matsaloli Rukiyya da addu’o’in tsaro da kariya © MALAM MAI ASRARU – asrarumasuizini.blogspot.com
Image
  📘 Shams al-Ma’arif al-Kubra Na Ahmad ibn 'Ali al-Buni Shamsul Ma’arif al-Kubra yana daga cikin fitattun littattafai na ilimin asraru, ruhaniya,hisabi, sirri, da ruÆ™iyya . Marubucinsa shi ne Malam Ahmad al-Buni wanda ya rayu a Æ™arni na 13 (miladiyya). Wannan littafi yana bayani akan yadda ake amfani da sunayen Allah (asma'ul husna), haruffa, da lamba domin warware matsaloli, kariya daga sharri, da mallakar ilimin ruhaniya. Littafin ya Æ™unshi abubuwan da suka shafi bakar mallaka, mallakar jinnu, ilimin ramli, sirrin du’a’u, da tasirin karatun lambobi akan duniya da rayuwa. 💵 Farashi: ₦3000 Saya Littafi Yanzu – ₦3000 Bayan ka biya, zaka samu shafin saukar da littafin kai tsaye (download page). 📚 Me zaka samu a cikin littafin? Asrarun hisabi da sunayen Allah Sirrin bakar mallaka da amfaninsa Ilimin ramli da magance matsaloli Rukiyya da addu’o’in tsaro da kariya © MALAM MAI ASRARU – asrarumasuizini.blogspot.com